Mutum 3 sun kamu da cutar Korona a jihar Kebbi cikin sabbin mutum 184 da suka kamu

An sami karin adadin masu dauke da cutar Covid-19 guda 184 a Najeriya,cikin adadin jihar Kebbi na da mutum 3.

Cibiyar kula da manyan cutuka NCDC ta ce cikin mutum  184 da suka kamu da cutar,

184 new cases of COVID-19 have been recorded in Nigeria.51 daga jihar Lagos ne , 23 a Jigawa, 16 a Bauchi, 16 a Katsina, 14 a Kano, 10 a FCT,  10 a Rivers,  9 a Kwara, 5 a Delta, 5 a Kaduna, 4 a Sokoto, 4 Oyo, 3 a Kebbi,  3 a Nasarawa,  3 a Osun,  2 a Ondo, 1 a Ebonyi,  1 a Edo,  1 a Enugu,  1 a Anambra, 1 a Plateau da kuma  1 jihar Niger.

Yanzu aikai mutum 4971 dauke da cutar COVID-19, an sallami mutum 1070 yayin da utum 164 suka mutu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN