Zargin satar shanu: Wani Kansila ya shiga uku Gwamnatin Adamawa ta ce a kamo shi

Gwamnatin jiharAdamawatana neman wani Kansila ruwa a jallo bisa zargin satar shanaye. Makana Enan Ngari shi ne Kansilan Mazabar Vulpi a karamar hukumar Numan.

Sakataren watsa labarai na Gwamnan jihar Adamawa ya sanar da haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba.

Ana zargin Kansilan da aikata laifin datar shanaye, laifi da Sakataren watsa labaran ya ce ya hakan ya saba wa amanar aikinsa.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post