• Labaran yau


  Mai cutar Korona na farko a jihar Kebbi ya warke har an sallame shi

  Mutum na farko da aka killace domin jinyar cutar Korona a jihar Kebbi ya warke har an sallame shi daga wajen da aka killace shi.

  Shugaban Kwamitin kula da Covid-19 wanda kuma shi ne Kwamishinan lafiya na jihar Kebbi Jaffar Muhammed ya sanar da haka a garin Birnin kebbi.

  Sanarwar da aka fitar a shafin Twitter na Gwamnatin jihar Kebbi ta ce tuni wanda aka sallama ya koma cikin jama domin ci gaba da gudanar da rayuwa kamar yadda aka saba.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mai cutar Korona na farko a jihar Kebbi ya warke har an sallame shi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama