• Labaran yau


  Mace 1 ta mutu mutum 9 sun raunata sakamakon hadarin motoci 7 lokaci daya

  Wata mata mai matsakaicin shekaru ta mutu yayin da mutane da dama suka sami raunuka a wani hadarin mota da ya shafi motoci da dama a Nkpor da ke kan hanyar Obosi a jihar Anambra ranar Litinin.

  Hadarin ya rutsa da motoci bakwai kuma ya shafi mutum tara har da wata rufaffar mota da ta dauko tukanen gas na girki, Keken Nap[pe da wasu motoci guda biyar.

  Matar da ta mutu tana cikin Keke Napep da hadarin ya rutsa da shi ne kuma ta mutu nan take.

  An garzaya zuwa Asibiti da wadanda suka sami raunuka.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Mace 1 ta mutu mutum 9 sun raunata sakamakon hadarin motoci 7 lokaci daya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama