• Labaran yau


  Imam Muhktar ya fallasa wani muhimmin lamari a huduban Sallar Idi a jihar Kebbi - Bidiyo

  An gudanar da Sallar Idi a babban Masallacin Idi na Haliru Abdu da ke garin Birnin kebbi wanda ya sami jagorancin Imam Abdullahi Muhktar (Walin Gwandu). An gudanar da Idin ne da karfe 8:30 na safiyar Lahadi 24 ga watan Mayu wanda ya zo daidai da ranar 1 ga watan Shawwal.

  Wannan Masallaci ya sami taron jama'ar Musulmi da suka halarci Sallar Idi, wanda ya dau lokaci rabon a gan Masallacin ya cika da jama'a kamar wanda aka gani a yau.

  Bayan gabatar da Sallan Idi, Imam Muhktar ya yi huduba mai ratsa zuciya, wacce take cike da misali tare da hujjoji da ilimi, musamman a rayuwar Musulmi a Najeriya.

  Malam ya fallasa gaskiya domin amfanin jama'a Musulmi.

  LATSA KASA KA KALLI BIDIYO:  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Imam Muhktar ya fallasa wani muhimmin lamari a huduban Sallar Idi a jihar Kebbi - Bidiyo Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama