Gwamnatin jihar Ondo ta gano N4.3bn da aka sa a wani Banki a asirce fiye da shekara 10

Gwamnatin jihar Ondo ta gano zunzurutun kudi har N4.3bn da aka boye a asusun sirri a wani Banki har fiye da shekara 10.

 Kwamishinan watsa labarai na jihar Orientation, Donald Ojogo ya sanar da haka a waya yakarda da ta fito daga ofishinsa ranar 14 ga watan Mayu.

Ya ce binciken sirri da Kwamishinan kudi na jihar Mrr. Wale Akinterinwa, ya gudanar ne ya bankado yadda aka sa kudin a asusun wannan Banki a asirce fiye da shekara 10 da suka gabata.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN