Cutar Korona: An ga gawakin mutane da dama a titunan Quito na kasar Equador

An sami gawakin mutane da dama a titunan Quito babban birnin kasar Equado wadanda ake zaton sun mutu ne sakamakon cutar korona

Daga cikin gawakin har da ta wani tsoho mai shekara 65 wanda jami'ai suke aiwatar da gwaji a kansa.

Ma'aikatan gidan aikin gawa sun dauki gawakin daga kan tituna yayin da masana kimiyyan cutuka suke gudanar da nasu aiki.

Yanzu haka fiye da mutum 31,000 ne suka kamu da cutar korona a kasar Equador, mutum 1,569 suka mutu yayinda Latin America ke da adadin mutum 15,000 da suka mutu daga cikin adadin mutum 280,000 da suka kamu da cutar Korona a yankin.





DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN