An kama Almajirai masu yawa an mayar da su jihar Sokoto bayan sun saci shiga Ondo

An mayar da tarin Almajirai da yawa zuwa jihar Sokoto inda suka fito bayan sun shiga jihar Ondo ranar 4 ga watan Mayu.

Rahotanni sun ce Almajirai 25 sun sauka a motar tilera da ta dauko su, sai suka bi ta hanyar daji domin kauce wa jami'an tsaro, daga bisani suka sake ci wa motar suka hau a kan babban hanyar mota.

Kakakin hukumar yansandan jihar Ondo Tee Leo-Ikoro ya ce yansanda sun fitar da Almajiran daga jihar Ondo bayan hukumomi sun sanar da su. Ya ce an sami sa'ar kama Almajiran ne tsakanin kan iyakan jihar Kogi da kuma jihar Ondo.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari