Gwamnatin tarayya ta sanar cewa duk wanda aka kama yana yawo ba tare da ya sa kariyar fuska ba za a kama shi a tuhume shi.
Wannan sanarwar ta fito ne a wata takarda mai shafi biyar daga hannun Sakataren Gwamnatin tarayya Boss Mustapha wanda kuma shi ne Sakataren PTF na COVID-19.
Takardar ta ce duk wanda aka samu zafin jikinsa ya wuce 38ºC za a bukaci ya koma gida.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari