• Labaran yau


  Covid-19: Bidiyon yadda aka yi wa jama'a bulala sakamakon karya dokar hana zirga zirga

  A jihar Cross Rivers, jami'an tabbatar da bin dokar hana zirga zirgan jama'a saboda korona sun yi wa mutane bulala saboda karya dokar hana fita.

  Wani faifen bidiyo ya nuna yadda wadannan jami'ai suka dinga yi wa jama'a bulala da zarar sun sami jama'a a waje da dare.

  Kalli bidiyo a kasa:  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Covid-19: Bidiyon yadda aka yi wa jama'a bulala sakamakon karya dokar hana zirga zirga Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama