Rafin Dukku a jihar Kebbi, ya zama waje da samari da matasa ke zuwa domin kashe zafin yanayi a cikin watan Ramadana, inda suke shiga ruwan rafin domin yin wanka ko iyo.
Wannan lamari ya kan hada mutane daban daban akasari daga cikin garin Birnin kebbi, inda jama'a ke haduwa cikin nishadi da walwala.
Wasu maziyarta wannan Rafin na Dukku sukan shiga ruwan ne bayan Sallar La'asar har zuwa karfe shida da rabi na yamma.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari