• Labaran yau


  An kama tilera daga jihar Zamfara boye da mutum 40 da shanaye a Lagos

  An kama wata motar trela dauke da shanaye kuma aka boye mutane 40 da suka fito daga jihar Zamfara a Berger, kan iyakan tagwayen hanyoyi na Ibadan zuwa Lagos da tsakar ranar Litinin 4 ga watan Aprilu.

  Jami'an tsaro da suka kama su, sun umarci direban motar ya koma jihar da ya fito da mutanen.

  An haramta zirga zirga tsakanin johohi sakamakon cutar coronavirus, face zirga zirga na jinkai da muhimmancin gaske aka dauke wa kafa.  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An kama tilera daga jihar Zamfara boye da mutum 40 da shanaye a Lagos Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama