Allah ya yi Sakatarorin din din dim guda biyu rasuwa a Gwamnatin jihar Zamfara sakamakon mabanbantan gajeruwar rashin lafiya.
Wadanda suka rasu su ne Yawale Dango na ofishin shugan ma'aikata da kuma Ahmed Saleh na ma'aikatan gidaje da cigaban birane na jihar Zamfara.
Tuni aka bizine mamatan bisa tsarin addinin Musulunci.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari