Type Here to Get Search Results !

Miji ya yi wa matarsa dukan raunatawa kuma ya saka hotunanta a shafin sada zumunta

Wani mutum ya yi wa matarsa duka har ya raunata ta a fuska, kuma ya saka hotunanta a shafinsa na sada zumunta, ya kuma kalubalanci yansanda cewa yana jiran su zo su kamashi domin ya yi magana da matarsa.

Yawannsamun tashin hankali tsakanin ma'aurata yana karuwa a Najeriya, wanda akasari bincike ya nuna cewa mata ne ke haddasa rigimar da ke kaiwa ga tashin hankali a tsakanin ma'aurata wanda yakan kare da amfani da makamai na amfanin gida da yin haka ke zama ajali.

Mafi yawan wadanda ke  mutuwa sakamakon rikicin ma'aurata maza ne wanda matansu ke amfani da wuka, tabarya ko tafasashshen ruwan zafi domin raunata mazajensu, daga bisani kuwa su mutu sakamakon raunuka da suka samu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN