Sauti: Shekau ya fashe da kuka ya nemi tsari daga Allah kan barin wutan soji kan mabiyansa

Shugaban kungiyar boko haram Abubakar Shekau ya roki Allah ya kawo masu sauki sakamakon bala'in luguden wuta da ya ce sojin Najeriya ke yi wa mabiyansa.

Shekau cikin harshen Kanuri ya ce sojin Najeriya sun haddasa masa damuwa da bala'i a cikin watan Ramadan. Cikin kuka kamar yadda ya bayyana a sauti da Daily Nigerian ta samu, Shekau ya nemi tsarin Allah kan sojin Najeriya.

Latsa kasa ka saurari sauti
https://twitter.com/NGArmySupport/status/1260232300043927560

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN