Allah ya yi wa dan majalisar dokoki na jihar Zamfara rasuwa

Allah ya yi wa Tukur Jakada rasuwa, wanda ke wakiltar Mazabar Bakura a Majalisar Dokoki na jihar Zamfara.

Ya rasu yana da shekara 60 a Duniya ranar Asabar bayan wata gajeruwar rashin lafiya.

An bizine shi a garinsa na Birnin tudu da ke karamar hukumar Bakura na jihar Zamfara bisa tsarin addinin Musulunci.

Kafin rasuwarsa, shi ne shugaban Kwamiti mai kula da kananan hukumomi da lamurran Masarautu na jihar Zamfara.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari