Mujallar ISYAKU.COM na farin cikin neman bayani daga wajenku bisa tsarin shafin mu da yadda kuke samun shafin a wayayinku.
Muna son mu ji nra'ayin ku , tsakanin tsohon tsarin shafinmu da kuma wannan da muke amfani da shi a yanzu, wanne ne kuka fi so?
1. Wanne ne ya fi saurin lodi idan ka shiga tsoho ko sabo?
2. Wanne ne ya fi daukan ido ko sha'awa a wajen ka, tsohon ko sabo?
3. Wanne ne kake bamu shawara mu yi amfani da shi, tsohon ko sabo?
Rubuta ra'ayin ka a shafin mu na Facebook.
Mun gode.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari