• Labaran yau


  Za a raba wa yan Najeriya buhuhuwan shinkafa da kwastam suka kwace na smogal

  Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci hukumar hana fasa kwabri na kasa NCS da su raba wa 'yan Najeriya buhuhuwan shinkafa da suka kwace daga wajen masu fasakwabri.

  Buhari ya yi wannan ne domin rage radadin killacewa da gwamnati ta bukaci jama'a su yi sakamakon cutar coronavirus.

  Sanarwar haka ta fito ne daga bakin Monistan kudi Zainab Ahmed, lokacin da take zantawa da manema labarai a Abuja ranar Litinin da safe.

  DAGA ISYAKU.COM

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za a raba wa yan Najeriya buhuhuwan shinkafa da kwastam suka kwace na smogal Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama