• Labaran yau


  Wani Damisa ya kamu da cutar coronavirus a kasar Amurka

  Wani Damisan Malaya mai shekara hudu wanda ke gidan aje namun daji a birnin New York na kasar Amurka ya kamu da cutar  coronavirus. Lamari da ya sa ya zama dabba ta farko da ta kamu da cutar a fadin Duniya.

  Sanarwar ta fito ne daga hukumar gudanarwar gidan ajiye dabbobin ne bayan gwaji da Asibitin dabbobi na USDA's National Veterinary Services Laboratory.ta yi.

  Damisan mai suna Nadia, ya kamu da cutar ne sakamakon wani ma'aikacin gidan namun dajin da ya kamu da cutur.

  Watan kungiya Wildlife Conservation Society, ta ce wasu dabbobin tare da wasu Zakunan Afrka su nuna alama ta farko na coronavirus, amma suna samun kulawa.

  DAGA ISYAKU.COM

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani Damisa ya kamu da cutar coronavirus a kasar Amurka Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama