• Labaran yau


  Yawan mace macen mai ban mamaki: Ma'aikatan lafiya jihar Kano ta bukaci a yi addu'a

  Ma'aikatar lafiya na jihar Kano ta ce tana bincike kan rahotun yawan mace mace a jihar kuma za ta dau mataki kan lamarin.

  Ma'aikatar lafiya na jihar Kano ta mayar da martani ne a shafinta na Twitter ranar 26 ga watan Aprilu bayan wata budurwa ta kalubalanci ma'aikatar kan lamarin.

  Ma'aikatar ta ce  tana bukatar jama'ar jihar Kano su yi addu'a.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yawan mace macen mai ban mamaki: Ma'aikatan lafiya jihar Kano ta bukaci a yi addu'a Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama