• Labaran yau


  Al'ajabi: Yadda ruwan teku biyu masu mabanbantan kala suka hadu amma basu garwaye ba

   
  Tarihi da littafan addini musamman Musulunci, sun yi bayanin yadda ruwan Teku guda biyu masu kala shudi da kuma kore mai haske suka hadu a teku amma basu garwaye da juna ba.

  Wannan abin al'ajabi yana faruwa ne a tekun Alaska. Domin dai a nan ne ruwan tekun Atlantik mai kalar shudi suka hadu da ruwan tekun Pacific mai launin kore mai haske.

  Za ka iya ganin wadannan ruwa guda biyu suna zuzar juna amma fa basu garwaye ba bisa dalilai na kimiyya.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Al'ajabi: Yadda ruwan teku biyu masu mabanbantan kala suka hadu amma basu garwaye ba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama