Yan sanda a jihar Yobe sun kama wani magidanci dan shekara 22 bayan ya yanke hannun matarsa.
ISYAKU.COM ya samo cewa Baari Bacha, ya yanke hannun matarsa Halima
Bulama ne bayan ta ki bin umurninsa na cewa kada ta je wajen bikin kawarta a Damaturu amma sai ta je.
Kakakin yansandan jihar Yobe Dungus Abdulkarim, ya ce Bacha ya fusata ne, bayan zazzafar gardama tsakaninsa da matrsa sai ya dauki adda ya sare hannunta.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari