• Labaran yau


  An sami gawakin yan boko haram 44 a Kurkuku, karanta abin da ya faru

  An tarar da gawakin 'yan boko haram guda 44 a Kurkukun birnin N'Djamena ranar Asabar 18 ga watan Aprilu.

  Bincike da aka gudanar a gawakinsu ya nuna cewa mamatan sun sha wani guba ne da ya hana zuciya aiki tare da haddasa matsalar numfashi.

  Babban mai shigar da kara na kasar Chadi Yousssouf Tom, ya tabbatar da faruwar lamarin. Ya ce wadanda suka mutu suna cikin yan boko haram da aka kama ne a harin baya bayannan da sojojin Chadi suka kaddamar kan yan boko haram da ya yi ma kungiyar mumunar ta'addi.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An sami gawakin yan boko haram 44 a Kurkuku, karanta abin da ya faru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama