Yanzu-yanzu: Wani amintaccen dogarin shugaba Buhari ya rasu

Daya daga cikin masu tsaron lafiyan shugaba Buhari a fadar shugaban kasa a bangaren soji Warrant Officer Lawal Mato ya rasu ranar Talata 21 ga watan Aprilu bayan ya yi fama da ciwon suga.

Jaridar Legit.ta ruwaito cewa Fadar shugaban kasa ta bakin Garba Shehu, ta sanar da haka kuma ta ce sojin ya yi fama da ciwon sugan ne na tsawon shekara 3.

Fadar shugaban kasa ta ce Buhari ya kwarara wa marigayin yabo ya ce " Soji ne mai gaskiya wanda ya gudanar da aikinsa cikin tasari"

Buhari ya kuma roki Allah ya gafarta wa mamacin ya saka shi a cikin Aljanna, ya kuma ba iyalinsa hakurin wannan rashi.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN