Lantarki ya kashe wani matashi da ya shiga Transfoma domin ya canja layin wuta

Wani matashi mai suna Yakubu Alhassan ya mutu bayan lantarki ya ja shi a kauyen Anagada da ke birnin Abuja lokacin da ya shiga Transfoma domin ya saka fuse.

Mazauna kauyen sun ce Yakubu NEPA kamar yadda ake kiransa ma'aikacin kampanin raba wutan lantarki na Abuja ne AEDC.

Sai dai kakakin kampanin AEDC Fadipe Oyebode ya ce Yakubu NEPA ba maa'aikacin AEDC ba ne.

Wani mazauni garin mai suna Ibrahim Yahaya, ya ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 12:47pm na rana.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN