Type Here to Get Search Results !

Main event

Yanzu-yanzu: Gobara ta tashi a babban bankin Najeriya a Jos reshen jihar Plateau

A fire outbreak occurred in the Jos branch of the Central Bank of Nigeria (CBN) in Plateau state on Tuesday, April 21. The CBN which confirmed the incident in a tweet said the incident was minor and was promptly contained. “Minor fire outbreak at the Jos branch of Central bank of Nigeria, promptly contained today, April 21, 2020,” the apex bank tweeted. Read more: https://www.legit.ng/1323013-cbn-office-gutted-by-fire-plateau-state.html
Gobara ta tashi a reshen babban Bankin Najeriya da ke Jos a jihar Plateau ranar Talata 21 ga watan Aprilu.

Babban Bankin Najeriya CBN ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter, amma ta ce an shawo kan lamarin.

" An sami tashin gobara a reshen babban bankin Najeriya da ke Jos yau 21 ga watan Aprilu amma an shawo kan matsalar" kamar yadda CBN ta ruwaito a shafinta na Twitter.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN

Hollywood Movies