• Labaran yau


  Tuna baya: Yau shekara talatin da biyar da fitowar fin din Mahaguru

  \

  Yau shekara talatin da biyar kenan da fitowar Fim din MAHAGURU wanda manyan fitattun Jaruman Finafinan Bollywood na kasar India suka taka rawar gaske.

  Idan baku manta ba, Jarumai irinsu Rajinikanth, Rakesh Roshan, Meenakshi Seshadri, Kader Khan ShafiInamdar, Gulshan Grover, Nirupa Rai, Jeetendra, Sridevi, Bappi Lahiri, SS Ravichandra
  da Rajinikanth suka baje basira da fikirarsu a wannan Fim.


  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tuna baya: Yau shekara talatin da biyar da fitowar fin din Mahaguru Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama