• Labaran yau


  Tsohuwa mai shekara sittin da takwas a Duniya ta haifi tagwaye a karon farko a rayuwarta

  Wata tsohuwa mai shekara sittin da takwas a Duniya ta haifi tagwaye, jariri da jaririya a Asibitin koyarwa na Jami'ar Lagos.

  Shugaban Asibitin Prof. W. L. Adeyemo ya sanar da cewa tsohuwar ta yi nassaarar haihuwar jariran ne ta hanyar kimiyyar In vitro fertilisation (IVF).

  Ta haifi jariran ne ranarTalata 14 ga watan Aprilu a karon farko a rayuwarta, kuma jariran na cikin koshin lafiya tare da mahaifiyarsu.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Tsohuwa mai shekara sittin da takwas a Duniya ta haifi tagwaye a karon farko a rayuwarta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama