Wani mutum mai shekara 56 mai suna Anan Sahoh wanda ya kamu da cutar coronavirus a Bangkok na kasar Thailand ya tofa ma wani matashi miyau, daga bisani ya yanke jiki ya fadi ya mutu yayin da suke kan layin shiga jirgin kasa.
Metro Uk ta labarta cewa tsohon wanda ke kan hanyarsa ta zuwa garin Narathiwat, ya yi gwajin zafin jiki na dole da ake yi kafin a shiga jirgi.
Amma daga bisani ya fara tari kuma yana amai. Tsohon ya yanke jiki ya fadi, kafin ma'aikatan lafiya su kawo dauki. Daga karshe dai an yi masa gwajin coronavirus, kuma tabbas yana dauke da cutar.
Yanzu haka jami'an lafiya da na tsaro, sun shiga farautar wanda tsohon ya tofa wa miyau domin a bashi kulawa.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari