• Labaran yau


  Coronavirus: Matasa a Warri sun yi wa sojoji dukan tsiya bayan soja ya kashe wani mutum  An sami rudani a Ugbuwangue na jihar Delta bayan wani soja ya kashe wani mutum sakamakon haka matasa suka yi wa wasu sojoji duka ranar Alhamis 2 ga watan Aprilu.

  Wani soja ne ya harbi Joseph Pessu yayin da yake tuka babur dinsa an unguwar Ada Val Arenyenka da karfe 9:40 na safe, wanda haka ya karya dokar zama a gida da gwamnati ta gindaya sakamakon cutar coronavirus.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Coronavirus: Matasa a Warri sun yi wa sojoji dukan tsiya bayan soja ya kashe wani mutum Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama