Tarayyar turai ta ba Najeriya tallafin Naira Biliyan 21 domin yakar cutar coronavirus

Kungiyar tarayyar turai ta ba Najeriya tallafin  Pound miliyan 50, €50, wanda ya yi daidai da Naira Biliyan 21 domin amfani da kudin wajen yakar cutar Coronavirus.

An sanar da wannan tallafi ne yau a birnin Abuja lokacinn da shugaba Muhammadu Buhari ya karbi tawagar wakilan tarayyar kungiyar turai EU a fadar shugaban kasa ranar Talata 14 ga watan Aprilu.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post