Type Here to Get Search Results !

Rikicin coronavirus ya sa fursunoni sun kona Kurkuku a kasar Sierra Leone

Rahotun BBC Hausa

Fursunoni a Sierra Leone sun yi yunkurin ballewa daga gidan yari sakamakon wasu da suke zargin na da cutar korona da aka kai jarun din.

An kashe mai tsaron fursunonin guda daya yayin hatsaniyar inda kuma mutane da dama suka samu raunuka a gidan yarin da ke kan titin Pandemba Road a birnin Freetown. An dai kone gidan yarin.
Gidan yarin Pandemba Road na cin mutum 300 bisa ka'ida amma yanzu haka yana da fursunoni 1,000.

An dakatar da yanke hukunce-hukunce tun bayan rufe kotuna sakamakon matakin hana bazuwar cutar korona da kasar da dauka.

Yanzu haka dai Sierra Leone 104 sannan mutum hudu sun mutu.
.
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari

Top Post Ad

Below Post Ad

Shiga group dinmu na WhatsApp domin samun labaran mu kai tsaye LATSA NAN
Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN
Domin aiko Sako/Labari/Korafi LATSA NAN
Domin samun labaran mu a Facebook LATSA NAN
Domin samun labaranmu a Twitter LATSA NAN