Hotunan yadda wani matashi ya daku a hannun fusatattun matasa, karanta dalili

Fusatattun matasa a Uyo babban birnin jihar Akwa Ibon sun lakada ma wani matashi dukan tsiya bayan ya yi ma wata mata fyade kuma ya yi mata fashi. Matasan na Afaha Ube sun ce wanda aka kama yana cikin gungun wasu mutum 10 da suka dade suna addaban al'ummar wannan unguwa.

Wata majiya ta ce matasan sun yi ma mata 5 fyade suka sace Talabijin 10, wayoyin salula tare da makudan kudade.

Shi dai saurayin da ya sha duka ya suma, daga bisani yansanda suka tafi da shi wani Asibiti.

DAGA ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN