• Labaran yau


  Hotunan yadda aka bizine marigayi Abba Kyari a Makabartar Gudu da ke Abuja

  An bizine marigayi Abba Kyari a Makabartar Gudu da ke birnin tarayya Abuja ranar Asabar.

  Marigayi Abba Kyari ya rasu ne sakamakon cutar coronavirus.

  Shugaba Muhammadu Buhari bai sami halartar Jana'izan Abba Kyari ba.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA


  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotunan yadda aka bizine marigayi Abba Kyari a Makabartar Gudu da ke Abuja Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama