• Labaran yau


  Coronavirus: An kama Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a a Gwammaja jihar Kano

  An damke Limamin Masallacin Juma'a na Gwammaja a jihar Kano sakamakon karya doka, bayan ya jagoranci Sallar Juma'a a birnin, duk da dokar hana cinkoso da gwamnati ta sa.

  Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita ne bayan an sami mutum hudu dauke da cutar coronavirus a jihar.

  An sanya dokar hana fita na tsawon kwana bakwai daga ranar Alhamis sha shida ga watan Aprilu.

  Main taimaka wa Dwamna Ganduje kan harkar labarai Salihu Yakasai ya sanar da  haka a shafin Twitter.

  Governor Ganduje's media aide, Salihu Yakasai confirmed the arrest and he tweeted;
  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Coronavirus: An kama Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a a Gwammaja jihar Kano Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama