• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Ganduje ya kori kwamishinansa da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari

  Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya sallami kwamishinan ayyuka da kayan more rayuwa na jihar, Injiya Mu'azu Magaji.

  Fitaccen Jaridar Legit Hausa da ta wallafa wannan labari ta ce hakan ya biyo bayan mummunan furucin da yayi bayan mutuwar marigayi shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa, Abba Kyari.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Ganduje ya kori kwamishinansa da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama