• Labaran yau


  Haka kawai wata budurwa ta kashe kanta a wata jihar Arewa

  Wata budurwa mai shekara 15 Ummi Gaba, ta kashe kanta bayan ta sha guban bera a karamar hukumar Gwaram da ke jihar Jigawa.

  Kakakin hukumar yansandan jihar Jigawa SP Abdul Jinjiri ya ce lamarin ya faru ne ranar 4 ga watan Aprilu a rukunin gidaje na Kofar Gabas.

  Ya kara da cewa mariganyar ta gaya wa jama'a cewa ita bata bukatar ci gaba da rayuwa, sakamakon haka ta kashe kanta.

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Haka kawai wata budurwa ta kashe kanta a wata jihar Arewa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama