Fusatattun matasa sun yi ma yansanda wanka da asid bayan dansanda ya kashe saurayi

Wasu yansanda sun ranta na kare bayan fusatattun matasa sun kai masu farmaki bayan wani dansanda ya kashe saurayi a garin Nkpor na jihar Anambra.

Faifen bidiyo da ya bayyana a yanar gizo ya nuna yadda fusatattunn matasa suka yi maci zuwa ofishin yansanda kafin su kaddamar da farmaki kan yansanda.

Kakakin rundunar yansandan jihar Anabra Mr. Haruuna Muhammed ya tabbatar da farmaki kan yansanda da ke sintiri Patrol.

Ana zargin zcewa an watsa ma wasu daga cikin yansandan abin da ake zaton cewa asid ne.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN