Legit Hausa
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari
Kwakwa ta kasance daya daga cikin
muhimman tsirran itatuwa masu zama a matsayin abinci da kuma magani na
musamman.
Sai dai jama’a da dama kan zubar da
ruwan wannan itatuwa sakamakon rashin sanin amfani da fa’idarsa a jikin dan
Adam.
Masana amfanin ruwan kwakwa da
likitoci sun yi kira ga mutane da su rika shan ruwan kwakwa saboda sindadororin
inganta kiwon lafiya da gyara jiki da yake da shi. Ga wasu daga cikin fa’idojin
ruwan kwakwa a jikin dan adam:
1. Ruwan kwakwa na da matukar tasiri
wajen hana tsufa da wuri
2. Ruwan kwakwa na da amfani sosai wajen
kawar da cutar daji musamman dajin dake kama dubura da nono.
3. Yana taimakawa wajen kara karfin
idon dan adam
4. Ruwan kwakwa na kawar da ciwon
sanyin kashi
5. Shan ruwan kwakwa na rage kitse a
jikin mutum mai kiba.
6. Yana kaifafa kwakwalwa.
7. Shan ruwan kwakwa na rage kiba a
jiki.
8. Yana kara karfin gaban namiji.
9. Ruwan kwakwa na gyara fatar
mutum.
10. Yana kara tsawon gashi.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari