An rufe Masallacin Agege bayan masu ibada sun fatattaki masu hana taron jama'a - Hotuna

Gwamnatin jihar Lagos ta rufa babban Masallacin Agege bayan masu ibada sun kai wa ma'aikatan da ke sa ido domin tabbatar da hana taron jama'a fiye da mutum 25 ranar Laraba 1 ga watan Aprilu sakamakon cutar coronavirus .

Bayan ma'aikatan sun sami labarin cewa ana gudanar da Salla a Masallacin, sun je domin su tabbatar da bin dokar hana taro, amma sai masu ibada fiye da 300 suka fatattake su.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN