Coronavirus: Jikin shugaban Amurka Donald Trump ya yi sanyi zai nemi Pasto don addu'a


Shugaban Amurka Donald Trump wanda a bayyane bisa ga dukkan alamu jikinsa ya yi sanyi, ranar Lahadi, ya yi wa Amurkawa barka da ranar Lahadi ta Palm duk da matsalar cutar coronavirus da ta riga ta halaka Aurkawa 8,492 kawo yanzu.

Asalin birnin New York, wanda shi ne garin shugaba Trump, kuma shi ne birni da ya fi fama da yawan wadanda suka kamu kuma suka mutu sakamakon cutar coronavirus a Amurka.

Trump ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa " Palm Sunday farawan mako ne mai tsarki ga ma'abuta addini, kuma lokaci ne da za mu daga muryar mu wajen yin addu'a. Zan je wajen Pasto @greglaurie na Mujami'an Riverside a birnin Carlifornia gobe da karfe 11:00 agogon gabacin Amurka.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN