An sanya wa jarirai suna "Corona" da "Covid" a kasar India


Wasu ma'aurata a kasar India sun sanya wa tagwaye da suka haifa suna "Corona" da "Covid" duk da irin tashin hankali da cutar ta haddasa ga al'uman Duniya.

Wadannan sunaye sun samo asali ne daga cutar coronavirus wanda yake ci gaba da halaka jama'a a Duniya.

Iyalin sun ce sun sanya wa jariran sunan ne domin tunawa da irin matsin rayuwa da cutar ta haddasa masu bayan dokar hana fita da gwamnati ta sa.

DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN