• Labaran yau


  An sami bullar cutar coronavirus a jihar Kebbi a karon farko

  An sami bullar cutar coronavirus a jihjar Kebbi. Hukumar NCDC ta wallafa a shafinta na Twitter jerin jihohi da aka sami masu dauke da cutar coronavirus ciki har da jihar Kebbi a karon farko.

  A daidai karfe 11:50  na dare 26 ga watan Aprilu, an sami yawan mutum 1276 da suka kama da cutar a Najeriya. An sallami mutum 239, yayin da mutum 40 suka mutu.

  NCDCta ce an sami karin mutum 94 da suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya .Jihohin da ke dauke da masu cutar coronaavirus a Najeriya sun hada da:

  43-Lagos 8-Sokoto 6-Taraba 5-Kaduna 5-Gombe 3-Ondo 3-FCT 3-Edo 3-Oyo 3-Rivers 3-Bauchi 2-Osun 1-Akwa Ibom 1-Bayelsa 1-Ebonyi 1-Kebbi.
  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: An sami bullar cutar coronavirus a jihar Kebbi a karon farko Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama