• Labaran yau


  Jarumar finafinan Nollywood ta Musulunta , ta nuna gamsuwa da addinin Musulunci

  Jaruman finafinan Nollywood  Adunni Ade ta Musulunta bayan ta shafe shekaru da dama tana addinin Kirista. Ta ce ita dai a halin yanzu ta sami gamsuwa da kwanciyar hankali.

  Jarumar ta ce" Ko kun san da cewa bana son in dinga magana game da addini, saboda yana da matukar tasiri a gareni. Saboda kauce wa yanke hukunci cikin kuskure".

  Adunni ta ce  ta taso ne a cikin iyali da Mahaifinta Musulmi ne kuma baya tilasata yaransa cewa dole sai sun bi wani addini.

  Hakazalika ta ce Mahaifiyarta Kirista ce, yan uwaanta wasu Musulmai ne wasu kuma Kirista.

  DAGA ISYAKU.COM

  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jarumar finafinan Nollywood ta Musulunta , ta nuna gamsuwa da addinin Musulunci Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama