• Labaran yau


  Yanzu-yanzu: Hotunan yadda aka yi wa Gwamnan Benue gwajin coronavirus

  Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya fuskanci gwajin Coronavirus ranar 2 ga watan Aprilu domin ya san matsayinsa dangane da cutar.
   
  An gan Gwamnan a wasu hotuna a zaune yayinda wani Likita yake daukan ababe da yake bukata domin gudanar da bincike kan cutar da safiyar Alhamis.
   
  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: Hotunan yadda aka yi wa Gwamnan Benue gwajin coronavirus Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama