• Labaran yau


  Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya

  Rahotun Legit Hausa

  A yau Lahadi, gwamnatin tarayya ta sanar da cewa na samu karin mutane uku masu dauke cutar coronavirus (COVID-19), yanzu adadin masu cutar a Najeriya 30 Hukumar takaita yaduwar cututtuka (NCDC) ta sanar da hakan da safiya Lahadi a shafin raayi da sada zumuntarta na Tuwita.

  Jawabin yace “An tabbatar da mutane 3 sun kamu da cutar COVID19 a Legas Najeriya.“ “Biyu matafiya ne daga kasar waje kuma dayan ya kwasa ne a jikin wani.“

  “A yanzu dai 22 ga Maris, akwai mutane 30 da suka kamu a Najeriya kuma babu wanda yayi wafati.“ “Don sanin adadin wadanda suka kamu da cutar, ku garzaya http://covid19.ncdc.gov.ng“

  DAGA ISYAKU.COM
  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

  Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

  Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari

  Twitter.com/isyakulabari
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu-yanzu: Mutane 3 sun sake kamuwa da Coronavirus, 30 kenan a Najeriya Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama