An
kai ma wata yarinya 'daliba Musulma wacce ke sanye da hijabi hari a
cikin dakin wanka na babbar makarantar Chattiers Valley da ke Pittsburgh
a kasar Amurka.
Tuni aka yanka ma wannan yarinya baturiya sanmaci kan cin zarafin wannan yarinya Musulma.
An yi zargin cewa kashi 42 na daliban Musulman Amurka na fuskantar cin zarafi daga wasu Amrkawa domin kasancewarsu Musulmi
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari