Tsoho dan shekara 90 ya kwankwade rabin litan Penti bisa tunanin cewa Yogot ne

Wata yarinya mai suna Alex Stein wacce Jikanya ce ga wani tsoho mai shekara 90 mai suna Bobby, ta ce wannan tsoho wanda Kakanta ne ya kwankwadi rabin litan Penti bisa tunanin cewa Yogot ne.

Alex ta ruwaito a shafin sada zumunta cewa " Sambarka Dattijo mai cikin karfe bayan ya zuke rabin Lita na Penti bisa tunanin cewa Yogot ne kuma fa Kaka na yana nan lafiya kalau".

Tuni dai wannan rubutu da ta yi a shafinta na Twitter ya sami masu kauna har 486.000 tare da ra'ayoyi aban burgewa daga jama'a.


DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA

Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya  

Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika 

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari

Twitter.com/isyakulabari
Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN