Dan Sarauniyar Ingila kuma Yarima mai jiran gadon sarautar kasar Britaniya Yarima Charles ya kamu da cutar Coronavirus.
Gidan sarautar Britaniya ya tabbatar da cewa Yarima Charles ya kamu da cutar a wata sanarwa da ya fitar da safiyar yau.
Kakakin gidan sarautar Britaniya ya ce dan shekara 71, Yarima Charle, ya nuna allamomin cutar, amma yana cikin tsanaki da natsuwa, kuma yan kwanakin da suka gabata yana gudanar da aiki ne daga gida.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Latsa nan ka zabi masoyiyarka daga jerin 'yan mata da ke neman aure ko soyayya
Duba kasuwanci da za ka sami ribar kaso 200 a rana daya kacal. LATSA NAN ka bincika
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari