Dusan kankara ya rufe gidajen bayin Allah a Lake Erie da ke birnin New York na kasar Amurka a karshen mako.
Jama'a sun yi ta kokarin fasa kankara mai kaurin inci daya zuwa uku, yanayi da ya sa dakuna suka kasance cikin duhu
Ed-Mis wani mazauni Hoover Beach ne ya ce " Na tashi da safe na gan gaba daya makwabtan gidaje dusar kankara ta kusan rufe su.
Gidan makwabciya ta kankara ya rufe gidanta gaba daya wanda ya kusan kai rufin gidan.
Ni kaina ala tilas na yi amfani da gatari na sare kankara mai kaurin gaske kafin na samu na iya fitowa ta kofar baya a gidana".
DAGA ISYAKU.COM
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JC5tMMqXxKR6qWjM98ZwLA
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Twitter.com/isyakulabari